FEATURED POST
People also read:
I Am ‘Emotionally Indebted’ To Ganduje, Emir Of Kano – Shettima
An jawo hankalin Bukola Saraki
- Get link
- X
- Other Apps
– Mataimakin mai magana da bakin APC
Timi Frank ya ba Bukola Saraki shawara
– Timi Frank yace idan Bukola Saraki na
neman gamawa lafiya ya guji Cif John
Oyegun
– Majalisar Dattawa ta Kasar ya gana da
Shugaban Jam’iyyar kwanakin baya
An jawo hankalin Bukola Saraki
Shugaban Majalisar Dattawa ya gana da
Shugaban Jam’iyyar APC kwanakin baya. Sai
dai Timi Frank yace da sake. Dr. Abubakar
Bukola Saraki, Shugaban Majalisar Dattawar
Najeriya ya gana da Shugaban APC na Kasa
watau Cif John Odigie-Oyegun.
Dr. Abubakar Bukola Saraki ya gana da
Shugabannin Majalisar ne a Babban Ofishin
su Ranar wata Laraba. Timi Frank yace
Oyegun na kokarin shawo kan matsalar da ya
kirkira da hannun sa ne. Oyegun din ne dai
da bakin sa ya bayyana cewa Jam’iyyar sa
tayi wasu kuskure tun tashin farko.
KU KARANTA: Rikici: A Majalisar Tarayya
Timi Frank yace a maimakon a je ana wani
taron kus-kus tsakanin Shugaban Majalisar
Dattawar da kuma Manyan Jami’iyyar. Haka
ne za a shawo kan wannan matsala kafin
abin ya faskara Inji Mataimakin Mai magana
da bakin Jam’iyyar ta APC, Timi Frank.
Timi Frank din wanda shine Mataimakin Lai
Muhammad kafin ya zama Minista, yace bai
yarda da nadin Abdullahi a matsayin wanda
zai maye gurbin Lai Muhammad din ba.
- Get link
- X
- Other Apps
Comments
Post a Comment